Posts

Internet and Computer Abbreviations and their full meanings‎

Image
Internet and Computer Abbreviations and their full meanings‎ Muktar 05 August 1.) *GOOGLE* - Global Organization Of Oriented Group Language Of Earth. 2.) *YAHOO* - Yet Another Hierarchical Officious Oracle. 3.) *WINDOW* - Wide Interactive Network Development for Office work Solution. 4.) *COMPUTER* - Common Oriented Machine Particularly United and used under Technical and Educational Research. 5.) *VIRUS* - Vital Information Resources Under Siege. 6.) *UMTS* - Universal Mobile Telecommunicati ons System. 7.) *AMOLED* - Active-matrix organic light-emitting diode. 8.) *OLED* - Organic light-emitting diode. 9.) *IMEI* - International Mobile Equipment Identity. 10.) *ESN* - Electronic Serial Number. 11.) *UPS* - Uninterruptible power supply. 12. *HDMI* - High-Definition Multimedia Interface. 13.) *VPN* - Virtual private network. 14.) *APN* - Access Point Name. 15.) *SIM* - Subscriber Identity Module. 16.) *LED* - Light emitting diode. 17.) *DLNA* - Di

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Shiga Tsaka Mai Wuya - Bello Muhammad Sharada

Image
Shugaba Muhammadu Buhari Ya Shiga Tsaka Mai Wuya - Bello Muhammad Sharada MD 14 January Shin Muhammadu Buhari Zai Sami Kuri’a Miliyan Biyar a Kano, Miliyan Uku a Jihar Legas Kuwa? A wurare da yawa na taron siyasa, gwaman jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje yana cewa idan an zo zaben shekarar 2019 na shugaban kasa, jihar Kano za ta baiwa shugaban kasa kuri'a miliyan biyar. Gwamna Ganduje ya fara fadar haka ne bayan an yi zaben kananan hukumomi a Kano, kusan shekara guda da ta gabata. A wannan zaben da ciyamomi 44 a Kano da kansilolinsu 484 duka jam'iyyar APC ce ta cinye su. Kansila daya ba jam'iyyar da ta samu. A kwanan nan kuma jaridu da yawa sun rawaito Bola Ahmed Tinubu, jagoran APC a Lagos da Najeriya yana maimaita wa a wuraren tarukan siyasa cewa daga jihar Lagos kuri'ar da shugaban kasa PMB zai samu a wannan zaben miliyan uku ce. A gwarance da jihar Kano da jihar Lagos, jiha biyu cikin 36 kacal, sun sha alwashin kawo wa PMB kuri'a mi

Gobara Ta Kama a Makarantar Koyon Aikin Kiwon Lafiya ta Makarfi.

Image
Gobara Ta Kama a Makarantar Koyon Aikin Kiwon Lafiya ta Makarfi. MD 14 January Gobarar ta tashi ne daga dakin kwana (Bolck A) na dalibai ‘yan mata da safiyar yau. Sai dai munyi kokarin jin yawan asarar da akayi hakar mu bata cinma ruwa ba, anma dai zuwa anjima zamu kawo maku cikakken rahoton.

Asirin APC Ya Tonu! Alkawarin da Buhari Ya yiwa Shugaban INEC Idan Ya Mika masa Mulkin Najeriya 2019.

Image
Asirin APC Ya Tonu! Alkawarin da Buhari Ya yiwa Shugaban INEC Idan Ya Mika masa Mulkin Najeriya 2019. MD 11 January Tsohon sakataren yada labarai na kasa a jam’iyyar APC Kwamared Timi Frank, ya bayyana cewa jam’iyya mai mulki ba ta neman ‘yan Najeriya su sake zaben ta saboda ta san za ta fadi zabubbukan ta masu zuwa. Timi ya kara sa cewa “Mun san shugaban hukumar zabe na kasa yayi wata ganawar sirri da shugaban kasa Buhari a fadar sa dake Abuja, kuma muna so ya sani idan ya bawa Buhari zaben 2019 to babu shakka Najeriya zata iya kamawa da wuta” Tsohon mai maigana da yawun jam’iyyar APC ya nuna tabbacin sa akan batun cewa tarihi zai maimaita kan sa, yadda aka kada gwamnati maici a jamhoriyar dimokuradiyyar Congo haka zaben shugaban kasar Najeriya mai zuwa za’a kada Buhari. Frank yace kasashen Afirika sun nuna matukar gajiyar su da shugabannin mulkin kama karya, kuma kada gwamnatin Joseph Kabila da a kayi a zaben da ya gudana kwanan ya nuna cewa tabbas ‘yan Afirik

https://www.fitila24.com.ng/2019/01/wasu-yan-bangar-siyasa-sun-kai-hari.html?fbclid=IwAR23mCRaVT0MpvEh440-WZA67F655sytOCchC4318fPKoa-cTWWeeWkB6TA

Image
Wasu ‘Yan Bangar Siyasa Sun Kai Hari Gidan Bukola Saraki MD 13 January ‘Yan bangar siyasa a jihar Kwara wanda ake zargin ‘yan jam’iyyar APC ne, sun kai hari gidan shugaban majalisar dattawar Najeriya Dr. Bukola Saraki. An bayyana cewa ‘yan bangar siyasar sun bude wuta kan mai uwa da wabi ne a gidajen al’ummar dake unguwar Agbaji, inda suka raunata mutane 11. ‘Yan jagaliyar Sun lalata motoci 50 dake ajiye a cikin gidan Sarakin dake Kwatas din Agbaji. A cewar shugaban Agbaji Development Association, Alhaji Musa Olanrewaju Yusuf ‘yan jagaliyar siyasar sun aikata wannan ta’addanci ne a karkashin shugaban su Yahaya Seriki da kuma Musbahu Esinrogunjo. Musa, wanda kuma shine shugaban Agbaji Development Association yace mutane 11 ne suka sami munanan raunuka sakamakon harbin su da aka yi da bindiga a yayin wannan hari da ‘yan ta’addan suka kai an kuma dauke su zuwa babban asibitin jihar Ilorin da asibitocin kudi don nema masu lafiya.